Thursday, November 16, 2017

Kannywood :-Jerin sunayen yan Film da ALLAH yayiwa Rasuwa


 


ALLAHU AKBAR DUNIYA LABARI
Balaraba Muhammad died in 2002.
Tijjani Ibraheem ya rasu a 2002.
Maijidda Ibraheem ta rasu 2005.
Shu'aibu Kulu ya rasu 2005.
Baffa Yautai ya rasu 2006.
Ahmad S. Nuhu ya rasu 2007.
Husaina Tsigai ta rasu 2007.
Shu'aibu Danwazan ya rasu 2007.
Jamila Haruna ta rasu a 2009.
Hauwa Ali Dodo ta rasu a2010.
Zilkifilu Muhammad ya rasu a2010.
Nasiru Kabuwaya ya rasu a 2010.
Shu'aibu Katakore ya rasu a 2010.
Lawal Kaura ya rasu a 2011.
Maryam Umar Aliyu ta rasu a 2011.
Sulaiman Saeed ya rasu a 2012.
Ibraheem B. Nuhu ya rasu a 2013.
Rabilu Musa Ibro ya rasu a 2014.
Hafsat Sharada Mai-Aya ta rasu a 2015.
Aisha Dankano ta rasu a 2016.
Allah ka jikan Musulman duniya baki daya, Mukuma idan tamu tazo Allah kasa mucika dakyau da Imani ameen.

No comments:

Post a Comment

Pages