Tuesday, October 24, 2017

Kannywood: Ni Ba Irin Matan Da Ake Ruda Da Kudi Ba inji – Nafisa Abdullahi



Jaruma Nafisat Abdullahi ta zargi wani mutum da kokarin amfani da kudi wajen kaiwa gareta kuma ta jaddada mana da ma dukkan masu irin wannan kudiri cewa ita ba ta daga cikin matan da kudi yake tasiri akan su. Ku karanta wannan hotunan domin samun abunda take cewa.
.

No comments:

Post a Comment

Pages