
Buhari Zai Sake Karbo Bashin Dala Bilyan 5.5 * An Samu Gibin Naira Tiriliyan 2.356 A Kasafin 2017 Shugaba Muhammad Buhari ya nemi majalisar Dattawa kan ta amince masa da karbo bashin Dala milyan 5.5 don aiwatar da wasu muhimman ayyukan da ke cikin kasafin kudin 2017. A yau ne, Shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya karanta wasikar da Buhari ya aiko na neman amincewar majalisar wajen karbo bashin inda a cikin wasikar ya tunatar da 'yan majalisar cewa an samu gibin Naira Tirliyan 2.356.
No comments:
Post a Comment