Saturday, September 16, 2017

Dandalin Kannywood -Allah yayiwa Dan Aminu hudu


Labarin da yariskemu acikin darennan Allah yayiwa Aminu hudu rasuwa aminu hudu de tsohon dan wasan hausa ne wanda yayi fina fine dadama kafin rasuwarsa Amasana artan fim dai andade anadamawa dashi kadan dagacikin jerin fina finen da yayi akwai daham da sadaki Aminu hudu de asalinshi dan jos ne Allah yasa mucika da imani

No comments:

Post a Comment

Pages