Thursday, August 10, 2017

Karamar Hukumar mulki ta Jega ta kafa ofishin korafe korafen talakawa

Karamar Hukumar mulki ta Jega ta kafa ofishin korafe korafen talakawa wanda aka kafa acikin garin jega

Wannan ofishin wanda Barr. Shehu Marshal

Ya assasa  Ofishin Mai suna SITUATION RIOM acikin sakateriyar Karamar Hukumar mulki ta Jega.

zaku iya kiran wadannan numbobin domin kai koken ku

=08168834204(MTN)
=08087556826(Airtel)
=08158424748(GLO)
=08185034281(ETISALAT)
ALLAH BADA SA.' ameen

No comments:

Post a Comment

Pages