NAIJ.com ta samu cewa musabbabin abun da ya hada su dai kamar yadda ake ta rade-rade ba zai wuce harka ta kudi ba da aka ruwaito cewa wai sun samo a wajen wani wasan da suka yi a kasar jamhuriyar Nijer. Mun dai samu labarin cewa a wajen wasan, wasu manyan yan siyasar kasar suka ba su kudin amma a wajen rabon sai shi Rarara ya bukaci na shi kason ya fi yawa don kuwa shine yafi shahara kuma aka fi sani, zance da shi kuma Baban Chinedu aka ce bai lamunta ba. Daga karshe ne kuma dai sai Baban Chinedu din ma aka ce ya bar ma Rarara dukkan kudin.
Wednesday, August 30, 2017
Dandalin Kannywood: Kun ji dalilin musabbabin rabuwar Rarara da Baban Chinedu
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment