A kwanan bayane mawaki Ado gwanja yasha dakyar a hannun wasu samari yan unguwa, inda suka yimasa rauni a fuska harma Dayan idaniyarsa ta sundule
Saidai mawakin ya karyata wannan maganar inda yace BA gaskiya bane...
Amma dai Zahiri yanuna yasamu rauni a Dayan fuskarsa
Read also Yadda jaruma Aisha tsamiya tasha ruwan duwatsu a jihar kano
Mawaka da sauran jaruman hausa suna fuskantar barazana daga makiyansu....
No comments:
Post a Comment