Tuesday, July 25, 2017

Wani kenan da aka kama a dakin wata matar aure

Ankama wani Dan daudu cikin dakin wata matar aure a inda mutanen unguwa suka yimasa tumbir kuma suka sake umurtarshi da ya mayarda kayanda ke jikinsa
Yanzu shige da fyade yazama ruwan dare musamman Kano dake arewacin Nigeria.
Zaku iya sauke wannan bidiyon anan

Download it Here

Karkumanta Kuci gava da Ziyartar wannan shafin domin samun labarai da dumi duminsu

No comments:

Post a Comment

Pages