Monday, July 24, 2017

Jamila umar nagudu ta zama Ambassador ta Vedan

Jaruma Jamila Umar Nagudu Ta Zama Ambassador A Kamfanin Magi Na VEDAN.
Jaruma Jamila Umar Nagudu, Daya Ce Daga Cikin Fitattun Jaruman Kannywood Mata Da Suka Dade Suna Taka Muhimmiyar Rawa A Fagen Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood Tako Wanne Fanni Cikin Fina Finan Barkwanci Dana Soyayya.
Sannan Jarumar Tayi Matukar Nuna Farin cikinta Da Kuma Godiya Ga Allah Da Kuma Dumbin Jama'a Masoyanta Game Da Wannan Gagarumar Nasara Daci Gaban Data Samu.

-Hausamedia

No comments:

Post a Comment

Pages