Rahama Sadau a majalisin taron Kaduna Book & Art Festival
Abban Fu'ad, Kaduna.
A Wani bikin baje kolin littafai, marubutu da Jarumai a Gusau House dake kan titin Ahmadu Bello a garin na kaduna cikashewa shekaru Ɗari na garin Kaduna. A majalisin na yau wanda Hafsat Abuɓakar ta gabatar wanda rahama sadau ta halarta amatsayi bakuwa.
Rahama sadau ta gabatar da wasu ra'ayoyi wanda yayi karo da al'adun malam bahaushe da addini wanda wannan shine yasa akayi mata ihu. Ta amsa tambayoyi da dama daga cikinsu harda maganan koranta a kannywood inda ta kara tabbatar da cewa bata yi dana sanin koranta ba, inda anan ta samu goyon bayan wasu daga cikin mahalartan.
An mata ihu ne saboda wani tambaya da aka mata akan duk abinda dan adam zaiyi ya kalli addininsa haka zalika kuma ya dubi Al'adansa kamar yarda Wani matashi ya baiyana "Sai ta kada baki tace ba wata ruwaya da yace mata suje masallaci, haka kuma ba wani ruwaya da yace ayi taron maza da mata kamar yadda ake agun taron" wannan amsa ita ta sanya yi mata yekuwa a gun taron.
©Rumbun Kannywood
Wednesday, July 26, 2017
Anyiwa jaruma rahama sadau ihu a wani taro
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment