Friday, November 4, 2016

[Nishadi]Labarin wani Bafulatani A Makkah part{1}

Labarin wani Bafillace

Wani Bafulatani ne Yaje Makkah Sai yasaiyi Mota ..Sai motar ta lalace  Kuma yanaso Aturashi......Bayajin labrabci sukuma basajin Hausa ...
Kawai Sai yadubi gungun larabawa Yaca
"Ya Ayyuhallazina Amanu" Sai kowa yadubo Sai yace "Turu Lana" wato yana Nufin aturashi

Gayyato Mana Abokaninka

No comments:

Post a Comment

Pages