MUYI SALATI GA ANNABI SAW
(DARAJOJI 40)
Yin salati ga Annabi saw, yana
jawo wa mai yi
darajoji 40
Kamar yadda Ibnul Qayyim ya
kawo a cikin littafin
sa, da ya wallafa akan salati ga
Annabi saw, mai
suna Jala'ul afham. Na
1, Yin salati Bin umarnin Allah ne.
Na 2 , Koyi da Allah swt, shima
yana yiwa Annabi
saw. salati
Na
3 , koyi da Mala'iku, suma suna
salati ga Annabi
saw .
Na
4 , Samun lada goma. Na
5 , Samun daraja goma.
Na
6 , yafe laifi goma.
Na
7 , Amsa adduar wanda ya fara da
salati.
Na
8 , samun ceton Annabi saw .
Na
9 , Gafarta zunubin mai yawan
salati .
Na
10 , Allah zai yaye, masa abinda
yake damunsa. Na
11 , Zaiyi kusa da Annabi saw.
Ranar Alkiyama
Na
12 , Wanda yayi salati ya sami
ladan Sadaka.
Na
13 Salati sababi ne na biyan bukata.
Na
14 , Allah taala Zaiyi salati ga
wanda ya yiwa
Annabi saw, salati.
Na
15 ,Salati ga Annabi saw, yana
tsarkake mai yawan yinsa.
Na
16 , Zai sami bushara da Aljannah.
Na
17 Tsira daga tsananin kiyama
Na 18 yiwa Annabi saw salati yana
tuno maka
abinda ka manta
Na
19 , salati yana cikin hakkokin
Annabi saw. Na
20 , Salati yana kamsasa majalisi.
Na
21, Salati yana korar talauci.
Na
22 Salati ga Annabi saw yana kore
rowa .
Na
23 Bazaa durmaza hancin mai
salati ba.
Na
24 Mai salati ya kama hanyar
Aljannah.
Na
25 Idan akayi taro aka tashi babu
salati, zaayi warin mushen jiki.
Na 26 , A fara magana da yabo ga
Allah da salati ga
Annabi saw.
Na
27 samun haske akan siradi ranar
Alkiyama
Na
28 fita daga Jafa'i, na laifi, idan
anyi salati.
Na
29 Mai yawan salati ga Annabi saw,
yana samun yabo da girma.
Na
30 samun Rahma
Na
31 soyayyar Annabi saw, ga mai
salati
Na
32 Annabi saw ya Nuna yana son
mai masa
salati.
Na
33 Samun shiriya da rayuwar
zuciya . Na
34 Duk mai yiwa Annabi saw salati,
ana gayawa
Annabi saw, sunan sa.
Na
35 Tabbata akan siradi ranar
Alkiyama
Na
36 Yiwa Annabi saw, salati, rokon
Allah, kuma
ibada ne.
Na
37 Salati ga Annabi saw godiya ne
ga Allah. Na
38 salati ga Annabi saw zakka ne
da tsarki ga
mai yawan yi.
Na
39 Salati ga Annabi saw yana sa
albarka ne ga
jikin mai yi.
Na
40 Salati ga Annabi saw, bushara
da Aljannah
kafin mutuwa
Friday, November 18, 2016
[Nasiha] Darajoji 40 Na salatin Annabi S.A.W Daga (Sheikh Daurawa)
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment